UNPKG

bayascript

Version:

Write computer programming in Hausa language

138 lines (96 loc) 3.58 kB
## Yaren kwamfuta na farko a ƙasar Hausa. BayaScript yaren kwamfuta ne na Hausa da akayi shi dan sauƙaƙawa Hausawa koyan ƙirkire-ƙirkire cikin sauƙi [Bayascript](https://bayascript.com) Bayascript na fassara ayyukansa ne zuwa [Node.js](http://nodejs.org). Bayascript na dauke da Command Line Interface wato (CLI) wanda ake amfani dashi wajan magana da Baya compiler ### Step1: Sauke NodeJS [Node.js](http://nodejs.org) ### Step2: Sauke VSCode [VSCode](https://code.visualstudio.com/) ### Step3: Sauke Bayascript ```bash npm install -g bayascript ``` ### Step4: Bude VsCode, install Bayascript extension ### Step5: Bude Terminal ko CMD, rubuta ```bs init```, rubuta sunan project, danna enter key ### Step5: Bayascript CLI zai bude sabon project acikin folda, bude folda din acikin VSCODE, rubuta ```bs start``` a Terminal ko CMD sai adanna enter key ## Yadda ake amfani da Bayascipt CLI: ```bash bs version = duba version din bayascript bs start = kunna project bs start --link = kunna project tare da daukar sababbin dependencies bs install = sauke package ko dependency bs build = kammala aikin bayascript ``` ## Saka doka a Bayascript(Condition) ```js bar daidaiNe=eh idan(daidaiNe){ nuna('Yayi, nagode') } akasi{ nuna('Aa bai yi ba fa') } ``` ## Yadda ake irga Jerri(Array): ```js bar sunaye=['Sani','Abubakar'] sunaye.kowanne((suna)=>{ nuna(suna) }) ``` Ko kuma while loop ```js bar i=0 matukar(i<10){ nuna(i) i++; } ``` ## Yadda ake kirkirar sabar express: ```js konst express = shigoda('express') konst app = express() konst port = 3001 app.bada('/', (req, res) => { res.aika('Alhamdulillah! GET yayi') }) app.karbi('/', (req, res) => { res.aika('Alhamdulillah! POST yayi') }) app.gyara('/', (req, res) => { res.aika('Alhamdulillah! PUT yayi') }) app.goge('/', (req, res) => { res.aika('Alhamdulillah! DELETE yayi') }) app.saurari(port, () => { nuna(`Sever ta fara aiki a kan port ${port}`) }) ``` ## Karin Bayani Wanne shine [Node.js](https://nodejs.org/en/) module available through the [npm registry](https://www.npmjs.com/). Dakko Nodejs daga [Intanet](https://nodejs.org/en/download/). ``` $ npm install bayascript -g ``` ## Alfanun Bayascript * Amfani da yaren hausa * Tsare-tsare masu kyau * Ƙir-ƙirar manhajoji a saukake * Rubuta kadan samu aiki dayawa * Yana aiki a kowacce server ko kwamfuta ``` ## Bayanai akan Bayascript BayaScript yaren komfuta ne da kamfanin Syrol Technologies Ltd dake zaune a jihar Kano ya ƙirƙira domin sauƙaƙawa Hausawa koyen haɗa manhajojin waya da na yanar gizo-gizo cikin yaren Hausa. Bayascript na aiki ne da JavaScript a karkashi ne, Bayascript ya daɗa faɗaɗa yaren JavaScript, yana ɗauke da duka abubuwan Javascript da kuma ƙari mai yawa. Da Bayascript yanzu mutum zai iya ƙirƙkirar manhaja cikin sauki da yaren Hausa ## Gudunmawa Idan kuna so kuyi contributing ku tura mana sakon email ta team@bayascript.com, zamu hada meeting daku sannan mu baku damar fara saka taku gudun mawar Github Repository ``` $ git clone https://github.com/syroltech/bayascript.git $ cd bayascript ``` Bayascript na maraba da duk wanda ya shiya bada gudunmawar sa mai ma'ana. Musamman ma gudunmawar bunkasa aikin tare da haɓaka shi, kama daga ƙari, gyare-gyare ko tallatashi. ## Mutanen da kamfanunuwan da ke jagorantar Bayascript Kanfanin da ya samar da Bayascript shine [Syrol Technologies Ltd](https://syroltech.com) Wanda yake jagorantar aikin Bayascript shine [Rabiu Aliyu](https://www.linkedin.com/in/aliyura/) ## Lasisi [ISC](LICENSE)